Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mal 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kun gajiyar da Ubangiji Mai Runduna da maganganunku, amma kun ce, “Ƙaƙa muka gajiyar da shi?” Kuna cewa, “Ubangiji yana ganinsu, dukan masu aikata mugunta mutanen kirki ne, yana kuwa ƙaunarsu.” Kuna kuma cewa, “Ina Allah yake wanda yake shi adali ne?”

Karanta cikakken babi Mal 2

gani Mal 2:17 a cikin mahallin