Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mal 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuka kawo makauniyar dabba don ku miƙa mini hadaya, kuna tsammani wannan daidai ne? Ko kuwa sa'ad da kuka kawo gurguwar dabba ko marar lafiya wannan daidai ne? Ku ba mai mulkinku irin wannan ku gani. Zai yi murna? Ko za ku sami tagomashi, a wurinsa? Ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.”

Karanta cikakken babi Mal 1

gani Mal 1:8 a cikin mahallin