Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mal 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna ya ce wa firistoci, “Ɗa yakan girmama mahaifinsa, bara kuwa yakan girmama maigidansa. Ni Ubanku ne, me ya sa ba ku girmama ni ba? Ni kuma Maigidanku ne, me ya sa ba ku ganin darajata? Kun raina ni, duk da haka kuna tambaya cewa, ‘Ƙaƙa muka raina ka?’

Karanta cikakken babi Mal 1

gani Mal 1:6 a cikin mahallin