Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mal 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Edomawa, wato zuriyar Isuwa, sun ce, “An rurrushe garuruwanmu, amma za su sāke gina su.”Sa'an nan Ubangiji zai amsa, ya ce, “To, su gina mana, ai, zan sāke rurrushe su. Mutane za su ce da ƙasarsu, ‘Ƙasar mugaye, da al'ummar da Ubangiji yake fushi da ita har abada.’ ”

Karanta cikakken babi Mal 1

gani Mal 1:4 a cikin mahallin