Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mal 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Ina ƙaunarku.”Amma ku kuka amsa kuka ce, “Ta yaya kake ƙaunarmu?”Ubangiji ya amsa, ya ce, “Ashe, Isuwa da Yakubu ba 'yan'uwan juna ba ne? Amma zuriyar Yakubu nake ƙauna.

Karanta cikakken babi Mal 1

gani Mal 1:2 a cikin mahallin