Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mal 1:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

La'ananne ne macucin da yake da lafiyayyun dabbobi da ya alkawarta zai ba ni daga cikin garkensa ya kuwa miƙa mini hadaya ta haramtacciyar dabba. Gama ni babban Sarki ne, dukan al'ummai kuwa suna jin tsoron sunana, ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.”

Karanta cikakken babi Mal 1

gani Mal 1:14 a cikin mahallin