Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mal 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Da ma wani daga cikinku ya rufe ƙofofin Haikali don kada ku shiga, ku hura wuta marar amfani a bisa bagadena! Ban ji daɗinku ba. Ba zan karɓi hadayun da kuke kawo mini ba,” in ji Ubangiji Mai Runduna.

Karanta cikakken babi Mal 1

gani Mal 1:10 a cikin mahallin