Keɓaɓɓunta sun fi dusar ƙanƙara tsabta,Sun kuma fi madara fari.Jikunansu sun fi murjani ja.Kyan tsarinsu yana kama da shuɗin yakutu.