Ko diloli ma sukan ba 'ya'yansu mama,Su shayar da su.Amma mutanena sun zama kamar jiminai cikin jeji.