Idanunmu sun gajiDa zuba ido a banza don samun taimako,Mun zuba idoGa al'ummar da ba za ta iya cetonmu ba.