Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mak 4:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane suka yi ta yi musu ihu,Suna cewa, “Ku tafi, ku ƙazamai,Ku tafi, ku tafi, kada ku taɓa mu!”Don haka suka zama korarru, masu kai da kawowa.A cikin sauran al'umma mutane suna cewa,“Ba za su ƙara zama tare da mu ba.”

Karanta cikakken babi Mak 4

gani Mak 4:15 a cikin mahallin