Sarakunan duniya da mazaunanta ba su gaskata,Cewa abokan gaba ko maƙiyaZa su iya shiga ƙofofin Urushalima ba.