Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mak 3:47-50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

47. Tsoro, da wushefe,Da lalatarwa, da hallakarwa sun auka mana.

48. Hawaye suna gangarawa daga idanuna kamar ruwan koguna,Saboda an hallaka mutanena.

49. “Hawayena suna ta gangarawa, ba tsayawa, ba hutawa,

50. Har lokacin da Ubangiji daga Sama ya duba, ya gani.

Karanta cikakken babi Mak 3