Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mak 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya wulakanta bagadensa,Ya kuma wofinta tsattsarkan Haikalinsa.Ya ba da garun fādodinta a hannun abokan gāba,Suka yi sowa a Haikalin UbangijiKamar a ranar idi.

Karanta cikakken babi Mak 2

gani Mak 2:7 a cikin mahallin