Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mak 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya aikata abin da ya yi niyya,Ya cika maganarsa wadda ya faɗa tun dā,Ya hallakar, ba tausayi,Ya sa maƙiyi ya yi murna a kanki,Ya ƙarfafa ƙarfin maƙiyanki.

Karanta cikakken babi Mak 2

gani Mak 2:17 a cikin mahallin