Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mak 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙazantarta tana cikin tufafinta,Ba ta tuna da ƙarshenta ba,Domin haka faɗuwarta abar tsoro ce,Ba ta da mai yi mata ta'aziyya.“Ya Ubangiji, ka dubi wahalata,Gama maƙiyi ya ɗaukaka kansa!”

Karanta cikakken babi Mak 1

gani Mak 1:9 a cikin mahallin