Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mak 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Urushalima ta yi zunubi ƙwarai da gaske,Saboda haka ta ƙazantu,Dukan waɗanda suka girmama ta sun raina taDomin sun ga tsiraicinta,Ita kanta ma tana nishi, ta ba da baya.

Karanta cikakken babi Mak 1

gani Mak 1:8 a cikin mahallin