Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mak 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka duba, ya Ubangiji, ina shan wahala,Raina yana cikin damuwa,Zuciyata tana makyarkyata saboda tayarwata.A titi takobi yana karkashewa,A gida kuma ga mutuwa.

Karanta cikakken babi Mak 1

gani Mak 1:20 a cikin mahallin