Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 9:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da na hau kan dutsen domin in karɓo allunan dutse, wato allunan alkawarin da Ubangiji ya yi da ku, na zauna a kan dutsen dare arba'in da yini arba'in ban ci ba, ban sha ba.

Karanta cikakken babi M. Sh 9

gani M. Sh 9:9 a cikin mahallin