Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yau za ku sani Ubangiji Allahnku yake muku ja gaba sa'ad da kuke hayewa. Shi wuta ne mai cinyewa, zai hallaka su, ya rinjayar muku su, domin ku kore su, ku hallaka su nan da nan kamar yadda Ubangiji ya alkawarta muku.

Karanta cikakken babi M. Sh 9

gani M. Sh 9:3 a cikin mahallin