Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 9:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don kada mutanen ƙasar da ka fito da mu su ce, “Ai, saboda Ubangiji ya kāsa ya kai su ƙasar da ya alkawarta musu, saboda kuma ba ya ƙaunarsu, shi ya sa ya fito da su don ya kashe su a jeji.”

Karanta cikakken babi M. Sh 9

gani M. Sh 9:28 a cikin mahallin