Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 9:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na roƙi Ubangiji, na ce, ‘Ya Ubangiji Allah, kada ka hallaka jama'arka, abar gādonka wadda ka fanshe ta ta wurin girmanka, waɗanda kuma ka fito da su daga Masar da ikon dantsenka.

Karanta cikakken babi M. Sh 9

gani M. Sh 9:26 a cikin mahallin