Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 9:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Ubangiji ya aike ku daga Kadesh-barneya, ya ce, ‘Ku hau ku mallaki ƙasar da nake ba ku,’ sai kuka tayar wa umarnin Ubangiji Allahnku, ba ku gaskata shi ba, ba ku kuwa yi biyayya da muryarsa ba.

Karanta cikakken babi M. Sh 9

gani M. Sh 9:23 a cikin mahallin