Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku ji, ya Isra'ilawa, yau kuna kan haye Kogin Urdun, don ku kori al'ummai waɗanda suka fi ku yawa, sun kuwa fi ku ƙarfi. Suna da manyan birane masu dogon garu.

Karanta cikakken babi M. Sh 9

gani M. Sh 9:1 a cikin mahallin