Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 8:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙasa ce inda za ku ci abinci a yalwace, ba za ku rasa kome ba. Ƙasa ce wadda tama ce duwatsunta, ana kuma haƙar tagulla a tuddanta.

Karanta cikakken babi M. Sh 8

gani M. Sh 8:9 a cikin mahallin