Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 8:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kun manta da Ubangiji Allahnku, kuka bi gumaka, kuka bauta musu, kuka yi musu sujada, to, yau ina faɗakar da ku, cewa lalle za ku hallaka

Karanta cikakken babi M. Sh 8

gani M. Sh 8:19 a cikin mahallin