Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 7:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku ƙone siffofin gumakansu. Kada ku yi ƙyashin azurfa ko zinariya da aka dalaye su da ita. Kada ku kwashe su, don kada su zamar muku tarko, gama Ubangiji Allahnku yana ƙyamarsu.

Karanta cikakken babi M. Sh 7

gani M. Sh 7:25 a cikin mahallin