Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 7:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku hallaka dukan mutanen da Ubangiji Allahnku ya bashe su a hannunku. Kada ku ji tausayinsu. Kada kuma ku bauta wa gumakansu, don kada su zamar muku tarko.

Karanta cikakken babi M. Sh 7

gani M. Sh 7:16 a cikin mahallin