Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 5:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni ne na tsaya a tsakanin Ubangiji da ku a lokacin don in faɗa muku maganar Ubangiji, gama kun ji tsoro saboda wutar, ba ku kuma hau dutsen ba.“Ubangiji ya ce,

Karanta cikakken babi M. Sh 5

gani M. Sh 5:5 a cikin mahallin