Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 5:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma rana ta bakwai ranar hutu ce ta Ubangiji Allahnka. A cikinta ba za ka yi kowane irin aiki ba, kai da ɗanka, da baranka, da baranyarka, da sanka, da jakinka, da kowace dabbar da kake da ita, da baƙon da yake zaune tare da kai, don barorinka mata da maza su ma su huta kamarka.

Karanta cikakken babi M. Sh 5

gani M. Sh 5:14 a cikin mahallin