Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kiyaye su, ku aikata su, gama yin haka zai tabbatar wa sauran al'ummai, kuna da hikima da ganewa. Sa'ad da al'ummai za su ji waɗannan dokoki, za su ce, ‘Ba shakka, wannan babbar al'umma tana da hikima da ganewa.’

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:6 a cikin mahallin