Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 4:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku kiyaye dokokinsa da umarnansa waɗanda na umarce ku da su yau, don zaman lafiyarku da na 'ya'yanku a bayanku, domin kuma ku yi tsawon rai a ƙasa wadda Ubangiji Allahnku yake ba ku har abada.”

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:40 a cikin mahallin