Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 4:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya sa ku ji muryarsa daga Sama don ya horar da ku. Ya kuma sa ku ga babbar wutarsa a duniya, kuka kuma ji muryarsa daga cikin wutar.

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:36 a cikin mahallin