Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 4:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko kuma, da akwai wani allah wanda ya taɓa ƙoƙarin fitar da al'umma saboda kansa daga cikin tsakiyar wata al'umma ta wurin wahalai, da alamu, da mu'ujizai, da yaƙi, da nuna iko, da babbar razana kamar yadda Ubangiji Allahnku ya yi dominku a ƙasar Masar a kan idonku duka?

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:34 a cikin mahallin