Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 4:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allahnku, Allah mai jinƙai ne. Faufau, ba zai kunyata ku ba, ba kuwa zai hallaka ku ba, ba kuma zai manta da alkawarin da ya rantse wa kakanninku ba.

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:31 a cikin mahallin