Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 4:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, ku lura fa, kada ku manta da alkawarin da Ubangiji Allahnku ya yi da ku, don haka kada ku sassaƙa wa kanku wata siffar kowane irin kamanni wanda Ubangiji Allahnku ya hana ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:23 a cikin mahallin