Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 4:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Ubangiji ya yi fushi da ni sabili da ku, har ya rantse, cewa ba zan haye Urdun in shiga kyakkyawar ƙasan nan wadda yake ba ku abar gādo ba.

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:21 a cikin mahallin