Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da yadda kuma a waccan rana kuka tsaya a gaban Ubangiji Allahnku a Horeb, sa'ad da Ubangiji ya ce mini, ‘Ka tattara mini jama'a domin su ji maganata, su koyi tsorona dukan kwanakinsu a duniya, su kuma koya wa 'ya'yansu.’

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:10 a cikin mahallin