Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 33:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan Naftali, ya ce,“Ya Naftali, ƙosasshe kake da alheri,Cike kake da albarkar Ubangiji.Sai ka mallaki tafki da wajen kudu.”

Karanta cikakken babi M. Sh 33

gani M. Sh 33:23 a cikin mahallin