Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 33:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan Biliyaminu, ya ce,“Shi ƙaunatacce na Ubangiji ne,Yana zaune lafiya kusa da shi,Ubangiji yana yi masa garkuwa dukan yini,Yana zaune a kan kafaɗunsa.”

Karanta cikakken babi M. Sh 33

gani M. Sh 33:12 a cikin mahallin