Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 33:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Wannan ita ce albarkar da Musa, mutumin Allah, ya sa wa Isra'ilawa kafin ya rasu.

2. Ya ce,“Ubangiji ya taho daga Sina'i,Daga Dutsen Faran kuma ya haskaka,Ya taho tare da dubban tsarkakansa,Da harshen wuta a damansa.

Karanta cikakken babi M. Sh 33