Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 32:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan ba magana kurum ba ce, amma ranku ne. Ta wurin wannan magana ce za ku yi tsawon rai a ƙasar da za ku haye Urdun zuwa ciki don ku mallake ta.”

Karanta cikakken babi M. Sh 32

gani M. Sh 32:47 a cikin mahallin