Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 32:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka sa ni kishi da abin da ba Allah ba,Suka tsokani fushina da gumakansu,Ni kuma zan sa su su yi kishi da waɗanda suke ba mutane ba.Zan tsokane su da wawanyar al'umma.

Karanta cikakken babi M. Sh 32

gani M. Sh 32:21 a cikin mahallin