Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 32:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bari koyarwata ta zubo kamar ruwan sama,Maganata ta faɗo kamar raɓa,Kamar yayyafi a bisa ɗanyar ciyawa,Kamar ɗiɗɗigar ruwa a bisa ganyaye.

Karanta cikakken babi M. Sh 32

gani M. Sh 32:2 a cikin mahallin