Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 30:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kuka kiyaye umarnan Ubangiji Allahnku waɗanda nake umartarku da su yau, idan kuma kun ƙaunaci Ubangiji Allahnku, kuna yin tafiya cikin tafarkunsa, kuna kiyaye umarnansa, da dokokinsa, da farillansa, to, za ku rayu, ku riɓaɓɓanya, Ubangiji Allahnku kuwa zai sa muku albarka cikin ƙasar da za ku shiga, ku mallake ta.

Karanta cikakken babi M. Sh 30

gani M. Sh 30:16 a cikin mahallin