Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 30:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da duk waɗannan abubuwa suka same ku, wato albarka da la'ana waɗanda na sa a gabanku, in kun tuna da su a zuciyarku a duk inda kuke cikin al'ummai inda Ubangiji Allahnku ya kora ku,

Karanta cikakken babi M. Sh 30

gani M. Sh 30:1 a cikin mahallin