Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muka ƙwace dukan garuruwansa a wannan lokaci. Ko gari guda ɗaya, ba mu bar musu ba, garuruwa sittin, da dukan yankin Argob, da mulkin Og a Bashan.

Karanta cikakken babi M. Sh 3

gani M. Sh 3:4 a cikin mahallin