Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ba Ra'ubainawa da Gadawa yankin ƙasar da ta tashi daga Gileyad har zuwa kwarin Arnon, tsakiyar kwarin shi ne iyakar har zuwa kwarin kogin Yabbok wanda ya yi iyaka da Ammonawa.

Karanta cikakken babi M. Sh 3

gani M. Sh 3:16 a cikin mahallin