Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 29:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan ƙasa za ta zama kibritu da gishiri, ba shuka, ba amfani, ciyawa kuma ba ta tsirowa, kamar yadda Ubangiji ya kabantar da Saduma da Gwamrata, da Adam da Zeboyim, da zafin fushinsa.

Karanta cikakken babi M. Sh 29

gani M. Sh 29:23 a cikin mahallin