Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 29:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada zuciyar wani mutum, ko ta wata mata ko na wani iyali, ko wata kabila cikinku yau, ta bar bin Ubangiji Allahnku, ta koma ga bauta wa gumakan al'umman nan. Kada a iske wani tushe a cikinku mai ba da 'ya'ya masu dafi, masu ɗaci.

Karanta cikakken babi M. Sh 29

gani M. Sh 29:18 a cikin mahallin